Gida › Bincika › Shahararrun ayoyin Littafi Mai Tsarki
Littafi Mai Tsarki
Shahararrun ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ayoyi da gajerun sassa 200 da masu karatu suka fi komawa gare su, kowanne a cikin Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa, tare da ayoyin da ke kewaye da shi, nassoshi da ayyukan fasaha.
Mafi shahara
- Romawa 12:2Kada ku ci gaba da yin abin da duniya take yi, sai dai ku bar halinku ya sāke, ta wurin…
- Yohanna 3:16Gama Allah ya ƙaunaci duniya sosai har ya ba da wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaicin Ɗansa…
- 1 Korintiyawa 6:19–20Ba ku san cewa jikin nan naku haikalin Ruhu Mai Tsarki ba ne wanda yake cikinku yake kuma…
- 1 Timoti 5:8In wani bai kula da danginsa ba, musamman iyalinsa na kurkusa, ya mūsunta bangaskiya ke…
- Irmiya 29:11Gama na san shirye-shiryen da na yi muku,” in ji Ubangiji, “shirye-shiryen cin gaba ba na…
- Afisawa 6:4Ku kuma iyaye, kada ku tsokane ’ya’yanku. Ku yi musu reno mai kyau. Ku koyar da su, ku…
- 1 Yohanna 1:9In muka furta zunubanmu, shi mai aminci ne, mai adalci kuma, zai gafarta mana zunubanmu…
- 2 Timoti 3:16Dukan Nassi numfashin Allah ne yana kuma da amfani don koyarwa, tsawatarwa, gyara da kuma…
- Karin Magana 3:5–6Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka kada kuma ka dangana ga ganewarka; cikin dukan…
- Filibbiyawa 4:6–7Kada ku damu game da kome sai dai a cikin abu duka, ku gabatar da roƙe-roƙenku ga Allah…
- Filibbiyawa 4:13Ina iya yin kome ta wurin wannan wanda yake ba ni ƙarfi
- Ibraniyawa 13:4Aure yă zama abin girmamawa ga kowa, a kuma kiyaye gadon aure da tsabta, gama Allah zai…
- Zabura 127:3–5’Ya’ya maza gādo ne daga Ubangiji, yara lada ne daga gare shi. Kamar kibiyoyi a hannun…
- Karin Magana 22:6Ka hori yaro a hanyar da ya kamata yă bi, kuma sa’ad da ya tsufa ba zai bar ta ba
- Romawa 12:19Kada ku yi ramuwa, abokaina, sai dai ku bar wa Allah. Gama a rubuce yake cewa, “Ramuwa…
- Galatiyawa 5:19–21Ayyukan mutuntaka kuwa a fili suke. Wato, fasikanci, ƙazanta da kuma lalata; bautar…
- Filibbiyawa 4:8A ƙarshe, ’yan’uwa, duk abin da yake na gaskiya, duk abin da yake na girmamawa, duk abin…
- 2 Korintiyawa 6:14Kada ku haɗa kai da marasa bi. Gama me ya haɗa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haɗa…
- Zabura 139:13–16Gama ka halicci ciki-cikina; ka gina ni gaba ɗaya a cikin mahaifar mahaifiyata. Ina…
- Afisawa 4:32Ku yi alheri, ku kuma ji tausayin juna, kuna gafarta wa juna, kamar yadda a cikin…
- Yohanna 14:6Yesu ya amsa ya ce, “Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai. Ba mai zuwa wurin Uba…
- 1 Korintiyawa 10:13Ba jarrabar da ta taɓa samunku, wadda ba a saba yi wa mutum ba. Allah mai aminci ne; ba…
- Ishaya 41:10Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai; kada ka karai, gama ni ne Allahnka…
- 1 Korintiyawa 13:4–7Ƙauna tana da haƙuri, ƙauna tana da kirki. Ba ta kishi, ba ta burga, ba ta da girman kai…
Bisa littafin Littafi Mai Tsarki
Farawa
- Farawa 1:1A farko-farko, Allah ya halicci sama da ƙasa
- Farawa 1:26Sa’an nan Allah ya ce, “Bari mu yi mutum cikin siffarmu, cikin kamanninmu, bari kuma su…
- Farawa 1:27Saboda haka Allah ya halicci mutum cikin siffarsa. Cikin kamannin Allah, Allah ya halicci…
- Farawa 1:28Allah ya albarkace su, ya kuma ce musu, “Ku yi ta haihuwa ku ƙaru da yawa, ku mamaye…
- Farawa 1:29Sa’an nan Allah ya ce, “Ga shi, na ba ku kowane tsiro mai ba da ’ya’ya masu kwaya da suke…
- Farawa 2:18Ubangiji Allah ya ce, “Bai yi kyau mutumin yă kasance shi kaɗai ba. Zan yi masa…
- Farawa 2:24Wannan ne ya sa mutum yakan bar mahaifinsa da mahaifiyarsa, yă manne wa matarsa, su kuma…
- Farawa 9:3Kome da yake da rai wanda yake tafiya, zai zama abincinku. Kamar yadda na ba ku kowane…
Fitowa
- Fitowa 20:12Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka, domin ka yi tsawon rai a ƙasar da Ubangiji…
- Fitowa 20:13Ba za ka yi kisankai ba
Firistoci
- Firistoci 19:31“ ‘Kada ku juya ga masu duba, ko ku nemi shawarar bokaye, gama za ku ƙazantu ta wurinsu…
- Firistoci 20:6“ ‘Zan yi gāba da mutumin da ya juyo ga masu duba da bokaye, don yă yi karuwanci ta wurin…
Maimaitawar Shari’a
- Maimaitawar Shari’a 18:10–12Kada a sami wani a cikinku da ya miƙa ɗansa, ko ’yarsa a wuta, ko a sami mai duba, ko mai…
- Maimaitawar Shari’a 31:6Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali. Kada ku ji tsoro, ko ku firgita saboda su, gama Ubangiji…
Yoshuwa
1 Sama’ila
Zabura
- Zabura 1Mai farin ciki ne mutumin da ba ya aiki da shawarar mugaye ko yă yi abin da masu zunubi…
- Zabura 23Zabura ta Dawuda. Ubangiji ne yake kiwona, ba zan rasa kome ba, Yakan sa in kwanta a…
- Zabura 34:17–20Adalai kan yi kuka, Ubangiji kuwa yakan ji su; yakan cece su daga dukan wahalarsu…
- Zabura 37:4Ka ji daɗinka a cikin Ubangiji zai kuwa biya bukatun zuciyarka
- Zabura 119:105Maganarka fitila ce ga ƙafafuna haske kuma a kan hanyata
- Zabura 127:3–5’Ya’ya maza gādo ne daga Ubangiji, yara lada ne daga gare shi. Kamar kibiyoyi a hannun…
- Zabura 139:13–16Gama ka halicci ciki-cikina; ka gina ni gaba ɗaya a cikin mahaifar mahaifiyata. Ina…
- Zabura 147:3Ya warkar da masu raunanar zuciya ya ɗaɗɗaura miyakunsu
- Zabura 150Yabi Ubangiji. Yabi Allah a cikin wurinsa mai tsarki; yabe shi a cikin sammai na ikonsa…
Karin Magana
- Karin Magana 3:5–6Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka kada kuma ka dangana ga ganewarka; cikin dukan…
- Karin Magana 6:16–19Akwai abubuwa shida da Ubangiji ya ƙi, abubuwa bakwai da suke abin ƙyama gare shi, duban…
- Karin Magana 12:10Mai adalci kan kula da bukatun dabbobinsa, amma halaye mafi kyau na mugaye su ne ƙeta
- Karin Magana 13:11Kuɗin da aka same su a rashin gaskiya yakan ɓace da sauri, amma duk wanda ya tara kuɗi…
- Karin Magana 15:1Amsa da tattausar harshe kan kwantar da fushi, amma magana da kakkausan harshe kan kuta…
- Karin Magana 16:3Ka miƙa wa Ubangiji dukan abin da kake yi, shirye-shiryenka kuwa za su yi nasara
- Karin Magana 16:9’Yan Adam sukan yi shirye-shiryensu a zukatansu, amma Ubangiji ne yake da ikon cika…
- Karin Magana 18:22Duk wanda ya sami mace ya sami abu mai kyau ya kuma sami tagomashi daga Ubangiji
- Karin Magana 20:1Ruwan inabi mai yin ba’a ne, barasa kuma mai rikici ne; duk wanda suka sa ya kauce marar…
- Karin Magana 22:6Ka hori yaro a hanyar da ya kamata yă bi, kuma sa’ad da ya tsufa ba zai bar ta ba
- Karin Magana 22:7Mawadaci yakan yi mulki a kan matalauci, mai cin bashi kuwa bawan mai ba da bashi ne
- Karin Magana 29:11Wawa yakan nuna fushinsa a fili, amma mai hikima kan kanne fushinsa
- Karin Magana 31:30Kayan tsari yana ruɗu, kyau kuma kan shuɗe; amma mace mai tsoron Ubangiji abar yabo ce
Mai Hadishi
- Mai Hadishi 3:1–8Akwai lokaci domin kowane abu, da kuma lokaci domin kowane aiki a duniya. Lokacin haihuwa…
- Mai Hadishi 4:9–12Biyu sun fi ɗaya, gama suna samun riba mai kyau na aikinsu. In ɗaya ya fāɗi, abokinsa zai…
Ishaya
- Ishaya 40:31amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji za su sabunta ƙarfinsu. Za su yi firiya da fikafikai…
- Ishaya 41:10Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai; kada ka karai, gama ni ne Allahnka…
- Ishaya 43:18–19“Ku manta da abubuwan da suka riga suka faru; kada ku yi tunanin abin da ya riga ya wuce…
Irmiya
- Irmiya 1:5“Kafin in siffanta ka a cikin ciki na san ka, kafin a haife ka, na keɓe ka; na naɗa ka ka…
- Irmiya 29:11Gama na san shirye-shiryen da na yi muku,” in ji Ubangiji, “shirye-shiryen cin gaba ba na…
Mika
Mattiyu
- Mattiyu 5:16Haka ma, bari haskenku yă haskaka a gaban mutane, domin su ga ayyukanku masu kyau, su…
- Mattiyu 5:22Amma ina gaya muku, duk wanda ya yi fushi da ɗan’uwansa, za a hukunta shi. Kuma duk wanda…
- Mattiyu 5:28Amma ina gaya muku, duk wanda ya dubi mace, sa’an nan ya yi sha’awarta a zuci, ya riga ya…
- Mattiyu 5:37Abin da ya kamata ku ce kawai, shi ne, I, ko A’a. Abin da ya wuce haka kuwa daga wurin…
- Mattiyu 5:44Amma ina gaya muku, ku ƙaunaci abokan gābanku kuma ku yi wa waɗanda suke tsananta muku…
- Mattiyu 6:1–4“Ku yi hankali kada ku nuna ‘ayyukanku na adalci’ a gaban mutane, don su gani. In kuka yi…
- Mattiyu 6:14–15Gama in kuna yafe wa mutane sa’ad da suka yi muku laifi, Ubanku da yake cikin sama ma zai…
- Mattiyu 6:19–21“Kada ku yi wa kanku ajiyar dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda kuma…
- Mattiyu 6:24“Ba mai iya bauta wa iyayengiji biyu. Ko dai yă ƙi ɗaya, yă ƙaunaci ɗaya, ko kuwa yă yi…
- Mattiyu 6:33Da farko dai, ku nemi mulkin Allah da kuma adalcinsa, za a kuwa ba ku dukan waɗannan…
- Mattiyu 7:1–5“Kada ku ba wa kowa laifi, don kada a ba ku laifi ku ma. Gama da irin shari’ar da kuka yi…
- Mattiyu 7:7“Ku roƙa za a ba ku; ku nema za ku samu; ku ƙwanƙwasa za a kuwa buɗe muku ƙofa
- Mattiyu 7:12Saboda haka, duk abin da kuke so mutane su yi muku, ku ma sai ku yi musu, domin wannan…
- Mattiyu 7:15“Ku yi hankali da annabawan ƙarya. Sukan zo muku da kamannin tumaki, amma daga ciki…
- Mattiyu 11:28“Ku zo gare ni, dukanku da kuka gaji kuke kuma fama da kaya, zan kuwa ba ku hutu
- Mattiyu 12:36Amma ina gaya muku cewa mutane za su ba da lissafi a ranar shari’a a kan kowace kalmar…
- Mattiyu 18:6“Amma duk wanda ya sa ɗaya daga cikin ƙananan nan da suka gaskata da ni ya yi zunubi, zai…
- Mattiyu 18:15–17“In ɗan’uwanka ya yi maka laifi, ka je ka nuna masa laifinsa, tsakaninku biyu kaɗai. In…
- Mattiyu 19:4–6Ya amsa ya ce, “Ba ku taɓa karantawa ba ne cewa, a farkon halitta, Mahalicci ‘ya yi su…
- Mattiyu 28:19Saboda haka ku tafi, ku mai da dukan al’umman duniya su zama almajiraina, kuna yi musu…
Markus
- Markus 11:24Saboda haka, ina faɗa muku, duk abin da kuka roƙa cikin addu’a, ku gaskata kun riga kun…
- Markus 16:15Ya ce, musu, “Ku tafi cikin dukan duniya, ku yi wa’azin bishara ga dukan halitta
Luka
- Luka 6:38Ku bayar, ku ma sai a ba ku mudu a cike, a danƙare, har yă yi tozo, yana zuba, za a juye…
- Luka 10:38–42Yayinda Yesu da almajiransa suna cikin tafiya, sai ya kai wani ƙauye inda wata mace mai…
- Luka 12:15Sai ya ce musu, “Ku lura fa! Ku tsare kanku daga dukan kowane irin kwaɗayi. Ran mutum ba…
- Luka 12:33–34Ku sayar da dukiyarku, ku ba wa matalauta. Ku yi wa kanku jakar kuɗin da ba za su lalace…
- Luka 14:28“In wani daga cikinku yana so ya gina gidan sama, ai, yakan fara zama ne, ya yi lissafin…
Yohanna
- Yohanna 1:1Tun farar farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne
- Yohanna 3:16Gama Allah ya ƙaunaci duniya sosai har ya ba da wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaicin Ɗansa…
- Yohanna 4:24Allah ruhu ne, masu yi masa sujada kuwa dole su yi masa sujada a ruhu, da gaskiya kuma.”
- Yohanna 7:24Ku daina yin shari’a bisa ga ganin ido, sai dai ku yi shari’a bisa ga adalci.”
- Yohanna 8:32Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za tă ’yantar da ku.”
- Yohanna 10:10Ɓarawo yakan zo don yă yi sata ne kawai da kisa da kuma ɓarna. Ni kuwa na zo ne don su…
- Yohanna 13:34–35“Sabon umarni nake ba ku. Ku ƙaunaci juna. Kamar yadda na ƙaunace ku, ku ma ku ƙaunaci…
- Yohanna 14:1“Kada zuciyarku ta ɓaci. Ku gaskata da Allah, ku kuma gaskata da ni
- Yohanna 14:6Yesu ya amsa ya ce, “Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai. Ba mai zuwa wurin Uba…
- Yohanna 14:15“In kuna ƙaunata za ku yi biyayya da umarnina
- Yohanna 14:27Salama na bari tare da ku; salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake…
- Yohanna 15:7In kun kasance a cikina kalmomina kuma suka kasance a cikinku, ku roƙi kome da kuke so…
- Yohanna 15:13Babu ƙaunar da ta fi wannan, a ce mutum ya ba da ransa saboda abokansa
- Yohanna 16:33“Na faɗa muku waɗannan abubuwa ne, domin a cikina ku sami salama. A duniyan nan za ku sha…
Ayyukan Manzanni
- Ayyukan Manzanni 20:28Ku lura da kanku da dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa ku ku zama masu kula da shi. Ku…
- Ayyukan Manzanni 20:35Cikin kowane abin da na yi, na nuna muku cewa da irin wannan aiki tuƙuru don mu taimaki…
Romawa
- Romawa 3:23gama duka sun yi zunubi suka kuma kāsa ga ɗaukakar Allah
- Romawa 5:3–5Ba haka kawai ba, amma muna kuma da farin ciki cikin shan wuyanmu, gama mun san cewa shan…
- Romawa 5:8Amma Allah ya nuna mana ƙaunarsa a wannan. Tun muna masu zunubi tukuna, Kiristi ya mutu…
- Romawa 6:23Gama sakamakon zunubi mutuwa ne, amma kyautar Allah rai madawwami ne a cikin Kiristi Yesu…
- Romawa 8:28Mun kuma san cewa a cikin dukan abubuwa Allah yana aikata alheri ga waɗanda suke…
- Romawa 10:9Cewa in ka furta da bakinka, “Yesu Ubangiji ne,” ka kuma gaskata a zuciyarka cewa Allah…
- Romawa 10:17Saboda haka, bangaskiya takan zo ne ta wurin jin saƙo, akan ji saƙon kuma ta wurin…
- Romawa 12:2Kada ku ci gaba da yin abin da duniya take yi, sai dai ku bar halinku ya sāke, ta wurin…
- Romawa 12:19Kada ku yi ramuwa, abokaina, sai dai ku bar wa Allah. Gama a rubuce yake cewa, “Ramuwa…
- Romawa 13:8Kada hakkin kowa yă zauna a kanku, sai dai na ƙaunar juna, don mai ƙaunar maƙwabcinsa ya…
- Romawa 15:13Bari Allah na bege yă cika ku da matuƙar farin ciki da salama yayinda kuke dogara gare…
- Romawa 16:17Ina roƙonku, ’yan’uwa, ku yi hankali fa da masu raba tsakani, saɓanin koyarwar da kuka…
1 Korintiyawa
- 1 Korintiyawa 3:16–17Ashe, ba ku sani ba cewa ku kanku haikalin Allah ne, Ruhun Allah kuma yana zaune a…
- 1 Korintiyawa 6:18Ku guji fasikanci. Duk sauran zunubai da mutum yakan aikata suna waje da jikinsa, amma…
- 1 Korintiyawa 6:19–20Ba ku san cewa jikin nan naku haikalin Ruhu Mai Tsarki ba ne wanda yake cikinku yake kuma…
- 1 Korintiyawa 7:2Amma da yake fasikanci ya yi yawa, ya kamata kowane mutum yă kasance da matarsa, kowace…
- 1 Korintiyawa 9:24–27Ba ku sani ba cewa a gasar gudu, dukan masu gudu sukan yi gudu, amma guda ne kaɗai yakan…
- 1 Korintiyawa 10:13Ba jarrabar da ta taɓa samunku, wadda ba a saba yi wa mutum ba. Allah mai aminci ne; ba…
- 1 Korintiyawa 10:31Saboda haka, duk abin da kuke yi, ko ci ko sha, ku yi shi duka saboda ɗaukakar Allah
- 1 Korintiyawa 13:4–7Ƙauna tana da haƙuri, ƙauna tana da kirki. Ba ta kishi, ba ta burga, ba ta da girman kai…
- 1 Korintiyawa 15:33Kada fa a ruɗe ku, “Ajiyar mugayen abokai yana ɓata hali mai kyau.”
2 Korintiyawa
- 2 Korintiyawa 5:17Saboda haka, duk wanda yake cikin Kiristi, sabuwar halitta ce, tsohon al’amari ya shuɗe…
- 2 Korintiyawa 6:14Kada ku haɗa kai da marasa bi. Gama me ya haɗa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haɗa…
- 2 Korintiyawa 9:7Ya kamata kowa yă bayar bisa ga abin da ya yi shawara a zuciyarsa, ba tare da jin nauyi…
- 2 Korintiyawa 10:5Muna ka da masu gardama da kowane tunanin ɗaga kai da yake kafa kansa gāba da sanin…
- 2 Korintiyawa 11:14Ba abin mamaki ba ne, gama Shaiɗan kansa ma yana ɓad da kamanni kamar shi mala’ikan haske…
- 2 Korintiyawa 12:9Amma ya ce mini, “Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar…
Galatiyawa
- Galatiyawa 1:10Za a ce, ina ƙoƙarin neman amincewar mutane ne, ko amincewa ta Allah? Ko kuwa ina ƙoƙarin…
- Galatiyawa 2:20An gicciye ni tare da Kiristi. Yanzu ba ni ne nake raye ba, Kiristi ne yake raye a…
- Galatiyawa 3:28Babu bambanci tsakanin mutumin Yahuda da mutumin Al’ummai, bawa da ’yantacce, namiji da…
- Galatiyawa 5:19–21Ayyukan mutuntaka kuwa a fili suke. Wato, fasikanci, ƙazanta da kuma lalata; bautar…
- Galatiyawa 5:22–23Amma amfanin da Ruhu yake bayar shi ne ƙauna, farin ciki, salama, haƙuri, kirki, nagarta…
- Galatiyawa 6:2Ku ɗauki nawayar juna, a haka kuwa za ku cika dokar Kiristi
- Galatiyawa 6:7Kada a ruɗe ku. Ba a yi wa Allah ba’a. Mutum yakan girbe abin da ya shuka ne
- Galatiyawa 6:9Kada mu gaji da yin nagarta, gama a daidai lokaci za mu girbe amfani, in ba mu fid da…
Afisawa
- Afisawa 2:8–9Allah ya cece ku ta wurin alheri sa’ad da kuka ba da gaskiya. Wannan kuwa ba yinku ba ne…
- Afisawa 2:10Ai, mu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Kiristi Yesu musamman domin mu yi kyawawan…
- Afisawa 4:26–27“Cikin fushinku kada ku yi zunubi.” Kada ku bar rana ta fāɗi kuna fushi, kada kuma ku ba…
- Afisawa 4:29Kada wata ƙazamar magana ta fita daga bakunanku, sai dai abin da yake da amfani don gina…
- Afisawa 4:32Ku yi alheri, ku kuma ji tausayin juna, kuna gafarta wa juna, kamar yadda a cikin…
- Afisawa 5:4Haka ma bai kamata a sami datti, ƙazamar magana, ko zancen banza a cikinku ba, domin ba…
- Afisawa 5:11Ku yi nesa da ayyukan duhun da mutane suke yi, a maimakon haka, ku tona su
- Afisawa 5:15–17Sai ku yi hankali sosai da yadda kuke rayuwa, kada ku zama kamar marasa hikima, sai dai…
- Afisawa 5:18Kada ku bugu da ruwan inabi, wanda yake kai ga lalaci. A maimako haka, ku cika da Ruhu
- Afisawa 5:25Maza, ku ƙaunaci matanku, kamar yadda Kiristi ya ƙaunaci ikkilisiya, ya kuma ba da kansa…
- Afisawa 5:33Duk da haka, dole kowannenku yă ƙaunaci matarsa kamar yadda yake ƙaunar kansa, kuma dole…
- Afisawa 6:4Ku kuma iyaye, kada ku tsokane ’ya’yanku. Ku yi musu reno mai kyau. Ku koyar da su, ku…
- Afisawa 6:12Gama ba da mutane da suke nama da jini ne muke yaƙi ba. Muna yaƙi ne da ikoki, da…
Filibbiyawa
- Filibbiyawa 2:3Kada ku yi kome da sonkai ko girman kai, sai dai cikin tawali’u, ku ɗauki waɗansu sun fi…
- Filibbiyawa 3:13’Yan’uwa, ban ɗauki kaina a kan cewa na riga na sami abin ba. Sai dai abu guda nake yi…
- Filibbiyawa 4:6–7Kada ku damu game da kome sai dai a cikin abu duka, ku gabatar da roƙe-roƙenku ga Allah…
- Filibbiyawa 4:8A ƙarshe, ’yan’uwa, duk abin da yake na gaskiya, duk abin da yake na girmamawa, duk abin…
- Filibbiyawa 4:13Ina iya yin kome ta wurin wannan wanda yake ba ni ƙarfi
- Filibbiyawa 4:19Allahna kuma zai biya dukan bukatunku bisa ga ɗaukakar wadatarsa cikin Kiristi Yesu
Kolossiyawa
- Kolossiyawa 2:8Ku lura kada wani yă ruɗe ku da ilimin banza da wofi. Wannan koyarwa ta mutane ce kawai…
- Kolossiyawa 3:8Amma yanzu dole ku raba kanku da dukan ire-iren abubuwan nan. Ku daina fushi, ku daina…
- Kolossiyawa 3:13Ku riƙa yin haƙuri da juna kuna kuma gafarta wa juna duk wani laifin da wani ya yi muku…
- Kolossiyawa 3:16Ku bar maganar Kiristi ta zauna a cikinku a yalwace yayinda kuke koya, kuna kuma yi wa…
- Kolossiyawa 3:17Kuma ko mene ne kuke yi, ko cikin magana ko cikin ayyuka, ku yi shi duka a cikin sunan…
- Kolossiyawa 3:19Maza, ku ƙaunaci matanku kada ku nuna musu hali marar tausayi
- Kolossiyawa 3:21Ubanni, kada ku matsa wa yaranku lamba, don kada su fid da zuciya
- Kolossiyawa 3:23Kome kuke yi, ku yi shi da dukan zuciyarku, sai ka ce ga Ubangiji kuke yi, ba ga mutum ba
1 Tessalonikawa
- 1 Tessalonikawa 4:3–5Nufin Allah ne a tsarkake ku, cewa ku guje wa fasikanci; don kowannenku yă koya yadda zai…
- 1 Tessalonikawa 5:18ku yi godiya cikin kowane hali, gama wannan shi ne nufin Allah dominku cikin Kiristi Yesu
2 Tessalonikawa
1 Timoti
- 1 Timoti 4:1Ruhu a sarari ya faɗa cewa a kwanakin ƙarshe waɗansu za su watsar da bangaskiya su bi…
- 1 Timoti 4:8Gama horon jiki yana da amfani, amma tsoron Allah yana da amfani ga kowane abu, yana da…
- 1 Timoti 4:12Kada ka bar wani yă rena ka domin kai matashi ne, sai dai ka zama gurbi ga masu bi cikin…
- 1 Timoti 5:8In wani bai kula da danginsa ba, musamman iyalinsa na kurkusa, ya mūsunta bangaskiya ke…
- 1 Timoti 6:10Gama son kuɗi shi ne tushen kowane irin mugun abu. Waɗansu mutane, don tsananin son kuɗi…
2 Timoti
- 2 Timoti 1:7Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ƙauna da kuma na kamunkai
- 2 Timoti 2:15Ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka gabatar da kanka a gaban Allah a matsayin wanda aka amince da…
- 2 Timoti 2:22Ka yi nesa da mugayen sha’awace-sha’awace na ƙuruciya, ka kuma bi adalci, bangaskiya…
- 2 Timoti 3:16Dukan Nassi numfashin Allah ne yana kuma da amfani don koyarwa, tsawatarwa, gyara da kuma…
- 2 Timoti 4:3Gama lokaci yana zuwa da mutane ba za su jure da sahihiyar koyarwa ba. A maimako, don…
Titus
Ibraniyawa
- Ibraniyawa 4:12Maganar Allah tana da rai, tana kuma da ƙarfin aiki. Ta fi kowane takobi mai baki biyu…
- Ibraniyawa 9:27Kamar dai yadda aka ƙaddara wa mutum yă mutu sau ɗaya, bayan haka kuma sai shari’a
- Ibraniyawa 10:25Kada mu daina taruwa kamar yadda waɗansu suka saba, sai dai mu ƙarfafa juna, tun ba ma da…
- Ibraniyawa 11:6In ba tare da bangaskiya ba kuwa, ba ya yiwuwa a gamshi Allah, domin duk mai zuwa wurin…
- Ibraniyawa 13:4Aure yă zama abin girmamawa ga kowa, a kuma kiyaye gadon aure da tsabta, gama Allah zai…
- Ibraniyawa 13:5Ku kiyaye kanku daga yawan son kuɗi, ku kuma gamsu da abin da kuke da shi, gama Allah ya…
- Ibraniyawa 13:8Yesu Kiristi ba ya sākewa, shi ne a jiya, shi ne a yau, shi ne kuma har abada
- Ibraniyawa 13:17Ku yi wa shugabanninku biyayya ku kuma miƙa kanku ga ikonsu. Suna lura da ku kuma za su…
Yaƙub
- Yaƙub 1:2–4Ku ɗauki wannan da farin ciki mai tsabta, ’yan’uwana, duk sa’ad da gwaje-gwaje na kowane…
- Yaƙub 1:5In waninku ya rasa hikima, ya kamata yă roƙi Allah, mai bayarwa hannu sake ga kowa ba…
- Yaƙub 1:12Mai albarka ne mutumin da yake daurewa cikin gwaji, gama bayan ya yi nasara da gwajin…
- Yaƙub 1:17Kowane abu mai kyau da kuma kowace cikakkiyar kyauta daga sama suke, sun sauko ne daga…
- Yaƙub 1:19’Yan’uwana ƙaunatattu, ku lura da wannan. Ya kamata kowa yă kasance mai saurin saurara…
- Yaƙub 1:27Addinin da Allah Ubanmu ya yarda da shi a matsayin mai tsabta da kuma marar aibi shi ne…
- Yaƙub 4:7Saboda haka, ku miƙa kanku ga Allah. Ku yi tsayayya da Iblis, zai kuwa guje ku
- Yaƙub 4:17Saboda haka, duk wanda ya san abu mai kyan da ya kamata yă yi, bai kuwa yi ba, ya yi…
- Yaƙub 5:16Saboda haka, ku furta wa juna zunubanku, ku yi addu’a saboda juna, domin ku sami…
1 Bitrus
- 1 Bitrus 2:16Ku yi rayuwa kamar mutanen da aka ’yantar, sai dai kada ku yi amfani da ’yancinku a…
- 1 Bitrus 3:3–4Kyanku bai kamata yă zama na adon jiki ba, kamar kitso da sa kayan ado na zinariya da…
- 1 Bitrus 3:7Mazan aure, ku ma, ku yi zaman sanin ya kamata yayinda kuke zama da matanku, ku girmama…
- 1 Bitrus 3:15Sai dai a cikin zukatanku ku keɓe Kiristi a matsayin Ubangiji. A kullum, ku kasance a…
- 1 Bitrus 4:10Kowa yă yi amfani da kowace baiwar da ya samu don kyautata wa waɗansu, cikin aminci yana…
- 1 Bitrus 5:5Samari, ku ma, ku yi biyayya ga waɗanda suka girme ku. Dukanku, ku yafa sauƙinkai ga…
- 1 Bitrus 5:7Ku danƙa masa dukan damuwarku, domin shi ne yake lura da ku
- 1 Bitrus 5:8Ku zama masu kamunkai, ku kuma zauna a faɗake. Abokin gābanku, Iblis yana kewayewa kamar…
2 Bitrus
1 Yohanna
- 1 Yohanna 1:9In muka furta zunubanmu, shi mai aminci ne, mai adalci kuma, zai gafarta mana zunubanmu…
- 1 Yohanna 2:15–17Kada ku ƙaunaci duniya, ko wani abin da yake cikinta. In wani yana ƙaunar duniya, ƙaunar…
- 1 Yohanna 3:17In wani yana da arziki, ya kuma ga ɗan’uwansa cikin rashi, bai kuwa taimake shi ba, anya…
- 1 Yohanna 4:1Abokaina ƙaunatattu, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku gwada ruhohi don ku ga…
- 1 Yohanna 4:8Duk wanda ba ya ƙauna, bai san Allah ba, domin Allah ƙauna ne
- 1 Yohanna 4:18Babu tsoro cikin ƙauna. Cikakkiyar ƙauna dai takan kawar da tsoro, domin hukunci ne yake…
3 Yohanna
Ru’uya ta Yohanna
- Ru’uya ta Yohanna 12:9Aka jefar da ƙaton jan macijin ƙasa, tsohon maciji nan da ake kira Iblis, ko Shaiɗan…
- Ru’uya ta Yohanna 21:4Zai share dukan hawaye daga idanunsu. Ba sauran mutuwa ko makoki ko kuka ko azaba, gama…
Tushe: OpenBible.info, CC BY 4.0 · Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa · © 2009, 2020 Biblica, Inc., CC BY-SA 4.0; changed: footnotes, headings and the letters over Psalm 119 left out, verses in the app's numbering. The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible. · Tushe da haƙƙoƙi