Bible Explorer Samu manhajar

Gida › Shahararrun ayoyin Littafi Mai Tsarki › Karin Magana 15:1

Ayar Littafi Mai Tsarki · SRK

Karin Magana 15:1

Amsa da tattausar harshe kan kwantar da fushi, amma magana da kakkausan harshe kan kuta fushi.

Karanta dukan babin: Karin Magana 15

A cikin mahallinsa

1Amsa da tattausar harshe kan kwantar da fushi, amma magana da kakkausan harshe kan kuta fushi.

2Harshen mai hikima kan yi zance mai kyau a kan sani, amma bakin wawa kan fitar da wauta.

3Idanun Ubangiji suna a ko’ina, suna lura da masu aikata mugunta da masu aikata alheri.

4Harshen da ya kawo warkarwa shi ne itacen rai, amma harshe mai ƙarya kan ragargaza zuciya.

Karin Magana 15

Da Turanci

Berean Standard BibleProverbs 15:1A gentle answer turns away wrath, but a harsh word stirs up anger.

Nassoshi masu alaƙa

Sassan da masu karatu suka fi danganta wa da wannan.

K Mag 10:12Ƙiyayya kan haddasa wahala, amma ƙauna kan rufe dukan laifofi.
K Mag 25:15Ta wurin haƙuri akan rinjaye mai mulki, magana mai hankali kan karye ƙashi.
K Mag 15:18Mutum mai zafin rai kan kawo faɗa, amma mutum mai haƙuri kan kwantar da faɗa.
K Mag 29:22Mutum mai cika fushi yakan tā da faɗa, mai zafin rai kuma kan yi zunubai masu yawa.
K Mag 28:25Mai haɗama yakan jawo tā-da-na-zaune-tsaye, amma duk wanda ya dogara ga Ubangiji zai yi nasara.

Tushe: OpenBible.info, CC BY 4.0 · Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa · © 2009, 2020 Biblica, Inc., CC BY-SA 4.0; changed: footnotes, headings and the letters over Psalm 119 left out, verses in the app's numbering. The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible. · Tushe da haƙƙoƙi