Bincika › Hanyoyi › Tafiyar Ibrahim
Hanyoyi
Tafiyar Ibrahim
Daga Ur zuwa Kan’ana · tasha 12 · ≈ 2,730 km a layi madaidaici
Tashoshi
- 1
UrFar 11:31Tera ya ɗauki ɗansa Abraham, jikansa Lot ɗan Haran, da surukarsa Saira, matar Abram, tare kuwa suka bar Ur ta Kaldiyawa, don su tafi Kan’ana. Amma sa’ad da suka zo Haran sai suka zauna a can.
- 2
HaranFar 11:31Tera ya ɗauki ɗansa Abraham, jikansa Lot ɗan Haran, da surukarsa Saira, matar Abram, tare kuwa suka bar Ur ta Kaldiyawa, don su tafi Kan’ana. Amma sa’ad da suka zo Haran sai suka zauna a can.
- 3
ShekemFar 12:6Abram ya ratsa ƙasar har zuwa wurin babban itace na More a Shekem. A lokacin Kan’aniyawa suna a ƙasar.
- 4
BetelFar 12:8Daga can, ya ci gaba zuwa wajen tuddai a gabashin Betel ya kafa tentinsa, Betel yana yamma, Ai, kuma a gabas. A can ya gina bagade ga Ubangiji ya kuma kira bisa sunan Ubangiji.
- 5
MasarFar 12:10To, a lokacin, an yi yunwa a ƙasar, sai Abram ya gangara zuwa Masar don yă zauna a can na ɗan lokaci, domin yunwa ta yi tsanani.
- 6
BetelFar 13:3Daga Negeb, ya ci gaba da tafiyarsa a wurare dabam-dabam har ya kai tsakanin Betel da Ai, a inda dā ya kafa tentinsa na fari
- 7
HebronFar 13:18Saboda haka Abram ya cire tentunansa, ya zo ya zauna kusa da manyan itatuwan Mamre a Hebron, inda ya gina bagade ga Ubangiji.
- 8
GerarFar 20:1Daga Mamre, Ibrahim ya kama hanya ya nufi wajajen Negeb, ya zauna a tsakanin Kadesh da Shur. Ya zauna a Gerar na ɗan lokaci,
- 9
BeyershebaFar 21:31Saboda haka aka kira wurin Beyersheba, domin a nan ne su biyun suka yi rantsuwa.
- 10
MoriyaFar 22:2Sai Allah ya ce, “Ka ɗauki ɗanka, makaɗaicin ɗanka Ishaku, wanda kake ƙauna, ka tafi yankin Moriya, ka miƙa shi hadaya ta ƙonawa a can a kan ɗaya daga cikin duwatsun da zan nuna maka.”
- 11
BeyershebaFar 22:19Sa’an nan Ibrahim ya koma wurin bayinsa, suka kuma kama hanya tare zuwa Beyersheba. Ibrahim kuwa ya yi zamansa a Beyersheba.
- 12
HebronFar 23:2Ta rasu a Kiriyat Arba (wato, Hebron) a ƙasar Kan’ana, Ibrahim kuwa ya tafi ya yi makokin Saratu, yana kuka saboda ita.
Layukan suna haɗa tashoshin bisa ga jerin rubutun — ba a san hanyoyin kansu ba. Layin ɗigo-ɗigo: ta jirgin ruwa. Mara haske: ba a tabbatar da wurin ba.
Kowane digo shi ne wurin da ya fi yiwuwa (OpenBible.info); digo mara haske yana nufin ba a tabbatar da wurin ba. Wuraren da ba a san inda suke ba ba sa kan taswira.
Wurare: OpenBible.info Bible Geocoding Data (CC BY 4.0).
Iyakokin ƙasa: Natural Earth (mallakar jama’a).