Bible Explorer

Bincika › Hanyoyi › An sayar da Yusuf zuwa Masar

Hanyoyi

An sayar da Yusuf zuwa Masar

Daga kwarin Hebron zuwa Dotan, sa’an nan zuwa Masar · tasha 4 · ≈ 550 km a layi madaidaici

1234

Tashoshi

  1. Kwarin HebronFar 37:14Saboda haka Isra’ila ya ce wa Yusuf, “Jeka ka ga ko kome lafiya yake da ’yan’uwanka da kuma garkunan, ka kawo mini labari.” Sa’an nan ya sallame shi daga Kwarin Hebron. Sa’ad da Yusuf ya kai Shekem,
  2. ShekemFar 37:14Saboda haka Isra’ila ya ce wa Yusuf, “Jeka ka ga ko kome lafiya yake da ’yan’uwanka da kuma garkunan, ka kawo mini labari.” Sa’an nan ya sallame shi daga Kwarin Hebron. Sa’ad da Yusuf ya kai Shekem,
  3. DotanFar 37:17Mutumin ya amsa, “Sun yi gaba daga nan. Na ji su suna cewa, ‘Bari mu je Dotan.’ ” Saboda haka Yusuf ya bi bayan ’yan’uwansa, ya kuwa same su kusa da Dotan.
  4. MasarFar 37:28Saboda haka sa’ad da Fataken Midiyawa suka iso, sai ’yan’uwansa suka ja Yusuf daga rijiyar, suka sayar da shi a bakin shekel ashirin na azurfa wa mutanen Ishmayel, waɗanda suka ɗauke shi zuwa Masar.

Layukan suna haɗa tashoshin bisa ga jerin rubutun — ba a san hanyoyin kansu ba. Layin ɗigo-ɗigo: ta jirgin ruwa. Mara haske: ba a tabbatar da wurin ba.

Kowane digo shi ne wurin da ya fi yiwuwa (OpenBible.info); digo mara haske yana nufin ba a tabbatar da wurin ba. Wuraren da ba a san inda suke ba ba sa kan taswira.

Wurare: OpenBible.info Bible Geocoding Data (CC BY 4.0).

Iyakokin ƙasa: Natural Earth (mallakar jama’a).