Bible Explorer Samu manhajar

Bincika › Hanyoyi › Tafiye-tafiyen farko na Shawulu

Hanyoyi

Tafiye-tafiyen farko na Shawulu

Dimashƙu, Urushalima, Tarsus da Antakiya · tasha 8 · ≈ 2,150 km a layi madaidaici

Bahar RumSaifurusSILISIYATekun GishiriUrushalimaDamaskusKaisariyaTarsusAntiyok100 km12456

© OpenStreetMap contributors

Tashoshi

  1. UrushalimaAyy M 9:2ya roƙe shi ya ba shi wasiƙu zuwa majami’un Damaskus, don in ya sami wani a wurin wanda yake bin wannan Hanya, ko maza ko mata, yă kama su a matsayin ’yan kurkuku yă kai Urushalima.
  2. DamaskusAyy M 9:8Shawulu ya tashi daga ƙasa, amma sa’ad da ya buɗe idanunsa bai iya ganin wani abu ba. Saboda haka aka kama hannunsa aka yi masa jagora zuwa cikin Damaskus.
  3. UrushalimaAyy M 9:26Da ya zo Urushalima, ya yi ƙoƙarin shiga cikin almajiran amma dukansu suka ji tsoronsa, ba su gaskata cewa tabbatacce shi almajiri ba ne.
  4. KaisariyaAyy M 9:30Sa’ad da ’yan’uwa suka sami labarin wannan, sai suka ɗauke shi zuwa Kaisariya suka aika da shi Tarshish.
  5. TarsusAyy M 9:30Sa’ad da ’yan’uwa suka sami labarin wannan, sai suka ɗauke shi zuwa Kaisariya suka aika da shi Tarshish.
  6. AntiyokAyy M 11:26sa’ad da ya same shi kuwa, sai ya kawo shi Antiyok. Ta haka shekara guda cur Barnabas da Shawulu suka yi suna taruwa da ikkilisiya, suka kuma koya wa mutane masu yawan gaske. A Antiyok ne aka fara kiran almajirai da suna Kirista.
  7. UrushalimaAyy M 12:25Sa’ad da Barnabas da Shawulu suka kammala aikinsu, sai suka komo daga Urushalima, tare da Yohanna, wanda ake kira Markus.
  8. AntiyokAyy M 13:1A ikkilisiyar da take a Antiyok akwai waɗansu annabawa da malamai. Barnabas, Siman wanda ake kira Baƙi, Lusiyus mutumin Sairin, Manayen (wanda aka goya tare da Hiridus mai mulki), da kuma Shawulu.

Layukan suna haɗa tasoshi bisa jerin rubutun. Inda layi ke bin ƙasa, hanya ce mai yiwuwa kamar yadda wani masani ya sake gina ta; a wasu wurare madaidaici ne — ba a san hanyar ba. Nisan layi ne madaidaici tsakanin tasoshi. Ɗigo-ɗigo: ta jirgin ruwa. Masu haske: ba a tabbatar da wurin ba.

Kowane digo shi ne wurin da ya fi yiwuwa; digo mara haske yana nufin ba a tabbatar da wurin ba. Wuraren da ba a san inda suke ba ba sa kan taswira.

Tushe: OpenBible.info, CC BY 4.0 · UBS Bible Routes, Dr Leen Ritmeyer © United Bible Societies 2023, CC BY-SA 4.0 · Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa · © 2009, 2020 Biblica, Inc., CC BY-SA 4.0; changed: footnotes, headings and the letters over Psalm 119 left out, verses in the app's numbering. The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible. · Tushe da haƙƙoƙi