Bible Explorer Samu manhajar

Bincika › Hanyoyi › Yaƙin Yoshuwa a kudu

Hanyoyi

Yaƙin Yoshuwa a kudu

Daga Gilgal zuwa Gibeyon, Lakish, Hebron da Debir · tasha 11 · ≈ 210 km a layi madaidaici

KidronGilgalGibeyonBet-HoronAzekaMakkedaLibnaLakishEglonHebronDebir10 km12345678910

© OpenStreetMap contributors

Tashoshi

  1. GilgalYosh 10:7Saboda haka Yoshuwa ya tashi da rundunarsa duka, tare da dukan jarumawansa.
  2. GibeyonYosh 10:10Ubangiji ya sa suka ruɗe a gaban Isra’ilawa, Isra’ilawa kuwa suka yi babbar nasara a kansu a Gibeyon. Isra’ilawa suka fafare su a kan hanyar zuwa Bet-Horon suka karkashe su duka har zuwa Azeka da Makkeda.
  3. Bet-HoronYosh 10:10Ubangiji ya sa suka ruɗe a gaban Isra’ilawa, Isra’ilawa kuwa suka yi babbar nasara a kansu a Gibeyon. Isra’ilawa suka fafare su a kan hanyar zuwa Bet-Horon suka karkashe su duka har zuwa Azeka da Makkeda.
  4. AzekaYosh 10:10Ubangiji ya sa suka ruɗe a gaban Isra’ilawa, Isra’ilawa kuwa suka yi babbar nasara a kansu a Gibeyon. Isra’ilawa suka fafare su a kan hanyar zuwa Bet-Horon suka karkashe su duka har zuwa Azeka da Makkeda.
  5. MakkedaYosh 10:16Sarakunan guda biyar suka gudu, suka ɓuya a cikin kogo a Makkeda.
  6. LibnaYosh 10:29Sai Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Makkeda zuwa Libna, suka kai mata hari.
  7. LakishYosh 10:31Sai Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Libna zuwa Lakish; suka yi shiri suka kai mata hari.
  8. EglonYosh 10:34Yoshuwa kuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Lakish zuwa Eglon; suka yi shiri suka kai mata hari.
  9. HebronYosh 10:36Sai Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka tashi daga Eglon zuwa Hebron suka kai hari a can.
  10. DebirYosh 10:38Yoshuwa da Isra’ilawa duka suka juya suka kai wa Debir hari,
  11. GilgalYosh 10:43Yoshuwa kuwa ya dawo da dukan Isra’ilawa zuwa sansani a Gilgal.

Layukan suna haɗa tasoshi bisa jerin rubutun. Inda layi ke bin ƙasa, hanya ce mai yiwuwa kamar yadda wani masani ya sake gina ta; a wasu wurare madaidaici ne — ba a san hanyar ba. Nisan layi ne madaidaici tsakanin tasoshi. Ɗigo-ɗigo: ta jirgin ruwa. Masu haske: ba a tabbatar da wurin ba.

Kowane digo shi ne wurin da ya fi yiwuwa; digo mara haske yana nufin ba a tabbatar da wurin ba. Wuraren da ba a san inda suke ba ba sa kan taswira.

Tushe: OpenBible.info, CC BY 4.0 · UBS Bible Routes, Dr Leen Ritmeyer © United Bible Societies 2023, CC BY-SA 4.0 · Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa · © 2009, 2020 Biblica, Inc., CC BY-SA 4.0; changed: footnotes, headings and the letters over Psalm 119 left out, verses in the app's numbering. The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible. · Tushe da haƙƙoƙi