Bible Explorer

Wurare › Kir Hareset

Gari ko birni · An tabbatar da wurin sosai

Kir Hareset

East of the Jordan and Dead Sea. General view of Kerak (Kir of Moab)
Photochrom, Ɗakin Karatu na Majalisar Dokokin Amurka · babu sanannen hani kan bugawa

Sunaye

Kir-harasethana kuma kiransa 2Sar 3:25Suka ragargaza garuruwa, kowane mutum kuwa ya jefa dutse a kowane gona mai kyau har sai da aka rufe gonakin gaba ɗaya. Suka tattoshe duk maɓulɓulan ruwa, suka kuma sare duk itace mai kyau. Kir Hareset ne kaɗai aka bari tare da duwatsunsa yadda suke, amma mutanen da suke da majajjawa suka yi wa birnin zobe, suka kai masa hari shi ma.

Mutane da wurare: Theographic Bible Metadata (CC BY-SA 4.0); an duba kowane suna da rubutun Littafi Mai Tsarki (BSB).

Wurare: OpenBible.info Bible Geocoding Data (CC BY 4.0).